Hausawa su kan ce, da abokin daka a kan sha gari. A ganina, wannan karin magana ya bayyana yanayin huldar dake tsakanin Sin da Najeriya. Matukar an lura da hadin gwiwar da ake yi tsakanin kasashen 2, to, za a rika ganin labarai masu kyau a kai a kai.
Za mu iya daukar wasu abubuwan da…
Najeriya Da Sin Abokai Ne Dake Haifarwa Juna Da Alfanu …C0NTINUE READING >>>>