Najeriya ta kaddamar da tsarin kula da giwaye na shekaru 10

Najeriya ta dauki babban mataki a fannin kare namun daji ta hanyar kaddamar da Tsarin Kula da Giwaye na Kasa (NEAP) na farko, wanda zai gudana daga 2024 zuwa 2034.

Tsarin, wanda aka tsara tare da hadin gwiwar kungiyar kula da giwaye ta duniya Elephant Protection Initiative…

Najeriya ta kaddamar da tsarin kula da giwaye na shekaru 10 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment