Nan Ba Da Jimawa Ba ‘Yan Ta’addan Lakurawa Za Su Zama Tarihi – COAS …C0NTINUE READING HERE >>>
Babban Hafsan Sojin kasa (COAS), Laftanar Janar Olufemi Oluyede, ya bayyana fatansa na cewa, nan ba da jimawa ba za a kawar da kungiyar Lakurawa, ta hanyar karfafa hadin gwiwa da kasashen da ke makwabtaka da Nijeriya.
Oluyede ya bayar da wannan tabbacin ne a lokacin da yake zantawa da manema labarai a fadar shugaban kasa bayan ganawarsa da shugaban kasa, Bola Tinubu a ranar Litinin a fadar shugaban kasa da ke Abuja.
Da yake jawabi a ziyarar tasa, Laftanar-Gen. Oluyede ya jaddada…
>