Nasarawa: Ma’aikata Za Su Fara Walwala da Gwamna Ya Yi alkawarin Biyan N70,500 …C0NTINUE READING HERE >>>
Gwamna Abdullahi Sule ya tabbatar da cewa za a fara biyan sabon albashin N70,500 ga ma’aikatan Nasarawa a watan DisambaSule ya roki ma’aikatan gwamnatin Nasarawa su yi hakuri su janye yajin aikin da suka fara, wanda ya tsayar da komai a jiharGwamnan ya ce gwamnatinsa ta maida hankali wajen inganta rayuwa da walwalar al’umma ciki har da ma’aikata
Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al’amuran yau da…
>