Lokacin Da Ya Kamata A Girbe Shi:
Ana girbe shi bayan ya gama girma baki-daya, sai dai; ya danganta da nau’in Irin da aka shuka, haka nan bayan an girbe shin, ana iya samun daga tan kimanin 70 zuwa tan 80.
Sayar Da Shi:
Mai noman sa, zai iya sayar da shi ga ‘yan kasuwar da ke…
Nazari Kan Dabarun Noman Kabeji A Kimiyyance …C0NTINUE READING >>>>