Akwai matukar sauki wajen fara noman kayan lambu a Nijeriya, domin kuwa a iya fara noman kayan lambun a ‘yar karamar gona, musamman wajen noman Alayyahu, Tumatir da sauran makamantansu, sannan za ka iya fara yin wannan noma na kayan lambu a bayan dakinka .
Har ila yau, za ka iya shuka…
Nazari Kan Noman Kayan Lambu A Nijeriya …C0NTINUE READING >>>>