NDLEA Ta Cafke Mutane 34 A Wuraren Sayar Da Miyagun Kwayoyi A Kano 

Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) reshen jihar Kano, ta kama wasu mutane 34 da ake zargi da sayarwa da ta’ammuli da miyagun kwayoyi daban-daban a jihar.

 

Kakakin Hukumar, ASN Sadiq Muhammad-Maigatari, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar…

NDLEA Ta Cafke Mutane 34 A Wuraren Sayar Da Miyagun Kwayoyi A Kano  …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment