Netanyahu Zai Gurfana A Gaban Kotu Kan Zargin Rashawa …C0NTINUE READING HERE >>>
Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, zai gurfana a kotu a karon farko kan zargin cin hanci da rashawa a ranar Talata.
Ana zarginsa da aikata laifuka uku, ciki har da cin hanci, zamba, da cin amana.
Netanyahu shi ne firaministan Isra’ila da ya fi dadewa a kan mulki, kuma shi ne na farko a tarihin kasar da zai gurfana a kotu yana kan mulki kan zargin aikata manyan laifuka.
Netanyahu, ya yi kokarin hana ci gaba da shari’ar, yana mai cewa yakin da Isra’ila ke yi da Gaza…
>