Nijeriya Ta Karɓi Bashin Dala Biliyan 1.5 Daga Bankin Duniya Bayan Cire Tallafin Mai

Bankin Duniya ta mika dala biliyan 1.5 a matsayin rancen waje ga Nijeriya a cikin yunkurin gwamnatin tarayya na aiwatar da cire tallafin man fetur da kuma yin kwaskwarima ga dokar haraji.

Wannan na kunshe ne a bayanin rancen da Bankin Duniyar ya fitar a baya-bayan nan.

Rancen wanda zai…

Nijeriya Ta Karɓi Bashin Dala Biliyan 1.5 Daga Bankin Duniya Bayan Cire Tallafin Mai …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment