Nijeriya Za Ta Shiga Cikin Manyan Kasashe Masu Fitar Da Amfanin Gona A 2025 – Tinubu

Shugaba Bola Tinubu ya jaddada aniyar gwamnatinsa na mayar da Nijeriya matsayin jagora a harkokin noma cikin kasashen duniya nan da shekarar 2025.

Da yake jawabi a wurin taron kudu maso kudu na ajandar sake fata a fadar shugaban kasa da ke Abuja, shugaban kasa ya kaddamar da ayyukan…

Nijeriya Za Ta Shiga Cikin Manyan Kasashe Masu Fitar Da Amfanin Gona A 2025 – Tinubu …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment