NLC Ta Buƙaci Gwamnatin Tinubu Ta Soke Sabuwar Dokar Haraji

Ƙungiyar Ƙwadago ta Nijeriya (NLC), ta buƙaci gwamnatin tarayya ta janye ƙudurorin gyaran dokar haraji da ke gaban majalisar dokoki, tana mai cewa hakan na da matuƙar muhimmanci don kare walwalar ma’aikatan Nijeriya.

A saƙonsa na sabuwar shekara ga ma’aikata da al’ummar…

NLC Ta Buƙaci Gwamnatin Tinubu Ta Soke Sabuwar Dokar Haraji …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment