NNPCL Ya Fitar da Sunayen Waɗanda Suka Tsallake Jabawar Ɗaukar Aikin 2024 …C0NTINUE READING HERE >>>
Abuja – Kmafanin mai na kasa watau NNPCL ya fara sakin sunayen waɗanda suka kai zuwa mataki na gaba a matakan ɗaukar sababbin ma’aikata na 2024.
Wannan dai na zuwa ne bayan kammala jarabawar ɗaukar aiki wanda aka yi a na’ura mai kwakwalwa watau CBT a ƴan kwanakin nan.
NNPCL ya fara tura sakon gayyata ga waɗanda suka ci jarabawar CBT
Hoto: NNPCLimited
Asali: Twitter
Tribune Nigeria ta tattaro cewa waɗanda suka tsallaka zuwa mataki na gaba bayan jarabawar sun fara ganin saƙo ta…
>