NOA za ta fassara kudurin dokar haraji zuwa harsuna 36

NOA za ta fassara kudurin dokar haraji zuwa harsuna 36 …C0NTINUE READING HERE >>>

Hukumar wayar da kan jama’a ta kasa (NOA) ta ce tana fassara sabuwar ƙudirin dokar haraji zuwa harsuna sama da 36 na kasar nan domin warware kuskuren fahimta game da dokar.

Shugaban Hukumar, Mallam Lanre Issa-Onilu, ya bayyana haka a wani taron manema labarai da aka yi domin wayar da kan jama’a game da dokar harajin.

Inuwa Yusuf Kobi, daraktan bincike da kididdiga na NOA, shine ya wakilci shugaban hukumar a wajen taron, ya ce fahimtar doka zai bai wa mutane damar…

>

Leave a Comment