Hukumar tsaro ta NSCDC, a babban birnin tarayya, Abuja, za ta gurfanar da wasu mutane bakwai da ake zargi da lalata muhimman ababen more rayuwa a birnin.
Kwamandan rundunar na Abuja, Olusola Odumosu, ya bayyana haka a lokacin da yake baje kolin kayayyakin da aka kwato daga hannun…
NSCDC Ta Kama Wasu Mutane 7 Da Ake Zargi Da Laifin Sace Murafan Kwalbati A Abuja …C0NTINUE READING >>>>