Obasanjo Ya Ba Da Shawarwari Kan Yadda Za A Yaki Matsalar Cin Hanci A Najeriya

Obasanjo Ya Ba Da Shawarwari Kan Yadda Za A Yaki Matsalar Cin Hanci A Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>>

washington dc — 

Wani tsohon shugaban Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo ya jaddada cewa za’a iya samun nasarar yakin da ake yi da cin hanci da rashawa ne kawai idan manyan jami’an gwamnatin suka rika bada bahasi a kan abin da suke aikatawa.

Tsohon shugaban kasar yace magance matsalar rashawa a matakin manyan shugabannin zai kafa misali ga wasu kuma zai nuna jajircewar gwamnati a kan tabbatar da gaskiya da adalci.

Obasanjo ya bayyana hakan ne a daren jiya Lahadi a wata tattaunawar da…

>

Leave a Comment