Omar Marmoush Na Dab Da Komawa Manchester City

Ɗan wasan gaban Eintracht Frankfurt, ɗan asalin ƙasar Masar, Omar Marmoush, ya amince da tayin da Manchester City ta yi masa na komawa Ingila domin taka leda.

Marmoush na ɗaya daga cikin matasan ‘yan wasa da suke haskakawa a halin yanzu, inda manyan ƙungiyoyin ƙwallon kafa ke…

Omar Marmoush Na Dab Da Komawa Manchester City …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment