An Yi Taron Ƙungiyar Baburawa Na Abuja Cikin Annashuwa
Ranar Asabar ta makon da ya gabata aka yi taron kungiyar Baburawa wanda aka saba yi a watan Disamba na kowace shekara na wannan shekarar ma an yi shi ne a Snake Farm wato gonar tsohon shugaban rundunar soja ta kasa Janar Yusuf Brutai (mai ritaya). Da yake hira da manema labarai Sarkin… An Yi … Read more