Amarya Ta Sa Guba a Abincin Ango da Abokansa ana Ribibin Biki, an Rasa Rai
Rahotanni na nuni da cewa wani aure a Jihar Jigawa ya koma zaman makoki bayan zargin amarya da sanya guba a abincin bikin Bayanan ‘yan sanda sun tabbatar da cewa an kwantar da mutane a asibiti yayin da daya daga cikin bakin bikin ya rasa ransaRundunar ’yan sanda ta tabbatar da… Amarya Ta Sa Guba … Read more