Sarkin Kano na 15, Bayero ya dawo gida bayan ziyarar aiki zuwa Egypt
Masoya Sarkin Kano na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero da dama ne suka yarbe shi bayan dawowarsa daga kasar Egypt a yammacin Alhamis. Masoya sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero sunyi cikar dango tareda cika tituna domin yin lale marhabun da dawowar Sarkin gida lafiya. Idan dai… Sarkin Kano na 15, Bayero ya dawo gida … Read more