Duk da Rasa Kujerarsa, Tsohon Minista a Kano Ya Koda Tinubu, Ya Yabi Yan Najeriya
Tsohon Ministan Gidaje, Dr. Abdullahi Tijjani Gwarzo, ya yaba wa Bola Tinubu kan jagoranci da gyare-gyare don ci gaban NajeriyaGwarzo ya jinjina wa ‘yan Najeriya bisa jajircewa wajen tallafa wa hangen nesa na Shugaba TinubuA sakon sabuwar shekara, Gwarzo ya ce yana sa ran ci gaba da… Duk da Rasa Kujerarsa, Tsohon Minista a Kano … Read more