Yawan Kudin Da Sin Ta Zuba Kan Layin Dogo Ya Kai Dala Biliyan 117 a 2024
A shekarar 2024 da ta gabata, yawan kudin da kasar Sin ta zuba kan manyan ababen da ake bukata wajen gudanar da layin dogo ya kai dala biliyan 117, wanda ya karu da kashi 11.3% a kan shekarar 2023, matakin da ya bayyana samun bunkasuwa cikin sauri a wannan bangare, kazalika sabbin… Yawan Kudin Da … Read more