Sojojin Najeriya Sun Shirya Murkushe Bello Turji da Sauran Miyagu da Suka Addabi Jama’a
Babban hafsan tsaron kasa (CDS), Janar Christopher Musa ya sake aika sako ga ƴan bindiga da sauran ƴan tada ƙayar baya da suka hana zaman lafiyaCDS Musa ya ce dakarun sojin Najeriya ba za su yi ƙasa a guiwa ba wajen tabbatar da tsaro ta hanyar murkushe miyagu a faɗin kasar nanYa… Sojojin Najeriya Sun … Read more