‘Ni Jan Biro ne Maganin Dakikin Yaro,’ Fubara Ya Jijjige Wike da Mutanensa
Gwamnan jihar Ribas, Similanayi Fubara ya bayyana cewa a shirye yake ya cigaba da maganin masu kokarin kawar masa da hankaliFubara ya yi wannan jawabin ne a wani bikin addu’ar sabuwar shekara da aka gudanar a Cocin St. Paul’s Anglican a garin Opobo/NkoroMalaman cocin sun jaddada… ‘Ni Jan Biro ne Maganin Dakikin Yaro,’ Fubara Ya … Read more