Zargin Maɗigo: Ƴan Sanda Ɗauke da Makamai Sun Kama Fitacciyar Ƴar TikTok a Arewa
Fitacciyar jarumar Kannywood, Momee Gombe ta yi karar Khadija Mai Bakin Kiss kan zargin bata mata suna da kazafin madigoMomee Gombe ta jaddada cewa dole ta dauki mataki kan wannan kazafin saboda kare mutuncinta da na zuriyarta gaba dayaBayan ta kwana a hannun ‘yan sandan Kano, Khadija ta fito ta bayyana gaskiyar dalilin da ya … Read more