Gwamnatin tarayya ta fara jigilar fasinjojin jrgin kasa kyauta
Gwamnatin Tarayya ta fara jigilar fasinjoji kyauta ta jiragen ƙasa a faɗin Najeriya, da nufin rage wa jama’a wahalar sufuri yayin bukukuwan Kirsimeti. Muƙaddashin Manajan Daraktan Hukumar Jiragen Ƙasa ta Najeriya (NRC), Ben Iloanusi, ya yi maraba da fasinjojin farko da… Gwamnatin tarayya ta fara jigilar fasinjojin jrgin kasa kyauta …C0NTINUE READING >>>>