Birane da Gidaje: Gwamna a Arewa Ya Lashe Kyautar Gwarzon Shekara Ta 2024
Gwamna Ahmed Aliyu ya zama gwarzon gwamnan da ya fi ba da gudummuwa a ɓangaren raya birane da gina gidaje a 2024An ba Ahmed Aliyu lambar yabo a wani biki da aka shirya a babban birnin tarayya Abuja bisa la’akari da ayyukan alherin da yake yiMai magana da yawun gwamnan Sakkwato,… Birane da Gidaje: Gwamna … Read more