An Kai Hari kan Babban Layin Wuta a Arewa, Yankuna Sun Shiga Duhu
Layin wutar 330kV Shiroro – Katampe na kamfanin TCN ya samu matsala sakamakon barna da wasu bata-gari suka yi Kamfanin rarraba wuta na TCN ya tura ma’aikatansa domin gyara layin da aka lalata kuma an fara aikin dawo da wutar TCN ta yi kira ga jama’a su taimaka wajen hana barna kan… An Kai Hari … Read more