Yadda Sin Da Kasashen Afirka Ke Hadin Gwiwar Zamanantar Da Ayyukan Noma
An sake samun girbi mai albarka a kasar Sin! Inda alkaluman da hukumar kididdiga ta kasar Sin ta samar a kwanan nan ta nuna cewa, a karon farko, kasar Sin ta kai ga cimma nasarar samun yawan hatsi da ya haura tan miliyan 700. Kafin hakan, cikin shekaru 9 a jere, kasar Sin na samun… … Read more