Gwamna a Najeriya Ya Fita Daban, Ya ba da Hutun Kwanaki 7 a Jiharsa
Gwamnan Bayelsa, Douye Diri ya ba ma’aikata hutun mako guda domi su yi shagulgulan kirismeti da sabuwar shekara a gidaKwamishinar yaɗa labarai da wayar da kan jama’a ta jihar ta ce hutun zai fara ne daga ranar 24 zuwa 30 ga watan Satumba, 2024Gwamna Diri ya taya ɗaukacin al’ummar… Gwamna a Najeriya Ya Fita Daban, … Read more