Ribas: Babbar Kotu Ta Tsige Shugaban Jam’iyyar APC da Yan Kwamitin NWC
Babbar kotun Ribas ta tsige shugaban APC da sauran yan kwamitin gudanarwa na jihar waɗanda aka zaɓa kwanan nanMai shari’a Godswill Obomanu ya soke tarukan da aka zaɓi shugabannin APC na Ribas saboda take umarnin da ya bayar tun farkoTsagin APC karkashin shugabancin Emeka Beke ne suka… Ribas: Babbar Kotu Ta Tsige Shugaban Jam’iyyar APC … Read more