Matatar Ɗangote Za Ta Fara Sayar Fetur ga Ƴan Najeriya, Ta Faɗi Sabon Farashin Lita
Bayan ragin da ta yi wa ƴan kasuwa, matatar Ɗangote ta kulla yarjejeniya da kamfanin MRS domin fara sayar da fetur kai tsaye ga ƴan NajeriyaMatatar attajirin ɗan kasuwar ta bayyana cewa za ta fara sayar da fetur a gidajen man MRS kowace lita a farashin N935Wannan dai na zuwa ne… Matatar Ɗangote Za Ta … Read more