Rarara Ya Tara Malamai domin Neman Tsari daga Sharrin Bokayen Nijar, an Yi Addu’oi
Yayin da ake hasashen alaka na kara tsami tsakanin Najeriya da Nijar, Dauda Kahutu Rarara ya jagoranci addu’o’i Mawakin na daga cikin wadanda suke sukar shugaban soji na kasar Nijar, Janar Abdourahamane Tchiani Rarara ya dauki nauyin malamai akalla guda 1,000 domin yin addu’o’i da… Rarara Ya Tara Malamai domin Neman Tsari daga Sharrin Bokayen … Read more