Bayar da Rance ga Talaka da Wasu Muhimman Abubuwa 9 da Tinubu Zai Aiwatar a 2025
Gwamnatin Bola Tinubu za ta kaddamar da kamfanin samar da bashi na kasa a 2025 domin ba da rancen kudi ga ‘yan NajeriyaShirin Green Imperative zai samar da kayan aikin noma na zamani tare da ba da horo ga manoma a kananan hukumomi 774Wadannan na daga cikin wasu muhimman shirye-shirye 10… Bayar da Rance ga … Read more