Mahukuntan AC Milan sun kori mai horar da kungiyar
AC Milan ta sallami kociyanta Paulo Fonseca a ranar Litinin, 30 ga Disamba, bayan wata shida kacal da ya shafe yana jagorantar kungiyar, inda ya kasa cika burin kungiyar na fafutukar lashe gasar Serie A. Korarsa ta biyo bayan canjaras 1-1 da AS Roma, wanda ya kasance canjaras… Mahukuntan AC Milan sun kori mai horar … Read more