Za a kafa kotuna don warware rikicin fasinjojin jiragen sama
Hukumomi a bangaren sufurin jirgin sama sun kammala shirin kafa kotunan tafi da gidanka a filayen jirgin sama domin hukunta fasinjojin da kan tayar da tayar da fitina. Jaridar Daily Trust ta bayyana cewa wasu fasinjoji kan yi zanga-zanga kan jinkiri ko soke tashin jirgi har su… Za a kafa kotuna don warware rikicin fasinjojin … Read more