Gobara ta lashe dukiyar miliyoyin Naira a kasuwar Onitsha
Kayayyaki da kayan aiki da darajarsu ta haura Naira miliyan 200 sun kone kurmus a safiyar Laraba sakamakon tashin gobara a titin Ibokwu, kusa da Old Market Road, Onitsha, Jihar Anambra. Wannan gobarar, wadda aka ce ta fara misalin karfe 9:15 na safe lokacin da masu shagunan… Gobara ta lashe dukiyar miliyoyin Naira a kasuwar … Read more