Bayan Cire Tallafin Mai Da Gyaran Dokar Haraji, Bankin Duniya Ya Danƙa Wa Nijeriya Bashi
Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu, ta karɓi bashin Bankin Duniya dala biliyan ɗaya da rabi, bayan cika sharuɗɗan da bankin ya gindaya a kai. Wasu daga cikin tsare-tsaren da bankin duniya ya buƙaci gwamnatin Nijeriya ta aiwatar don samun bashin sun haɗa da cire tallafin man fetur da… Bayan Cire Tallafin Mai Da Gyaran Dokar Haraji, … Read more