Manyan Makarantun Bauchi Sun Tsunduma Yajin Aikin Sai Baabaa Ta Gani
Kwamitin haɗakar (JAC) na ƙungiyar malamai da waɗanda ba malamai ba na manyan makarantu mallakin gwamnatin jihar Bauchi sun shelanta tafiya yajin aikin sai babaa ta gani wanda hakan zai kai ga kulle makarantu baki ɗaya bisa rashin aiwatar musu da sabon tsarin biyan albashi na… Manyan Makarantun Bauchi Sun Tsunduma Yajin Aikin Sai Baabaa … Read more