Dan Majalisar NNPP Ya Fallasa Yadda ake Lallashinsa don Amincewa da Kudirin Haraji
Ɗan majalisar wakilai daga Kano, Dr. Mustapha Ghali ya ce ana son ya shawo kan takwarorinsa a kan ƙudirin haraji Ya ce wani ƙusa a Kudancin ƙasar nan da ke majalisar ya nemi ya zo a haɗe don amincewa da kudirin harajin Tinubu Amma ya na ganin akwai wasu matsaloli da za su sa… Dan … Read more