Jam’iyyar PDP ta bayyana aniyarta na neman Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, tsohon Gwamnan Kano kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP a zaɓen 2023, ya sake komawa cikinta.
Muƙaddashin Shugaban PDP na Ƙasa, Ambasada Umar Iliya Damagun, ya ce wannan yunƙuri na…
PDP za tai zawarcin Kwankwaso ya koma jam’iyyar …C0NTINUE READING >>>>