Uwargidan shugaba Xi Jinping na kasar Sin, madam Peng Liyuan ta ziyarci dakin ajiye kayayyakin tarihi a yankin Macao na kasar Sin, bisa rakiyar Cheng SooChing, mai dakin kantoman yankin Ho Lat Seng. A ziyararta, madam Peng ta dudduba kayayyakin tarihi cikin tsanake don fahimtar…
Peng Liyuan Ta Ziyarci Dakin Ajiye Kayayyakin Tarihi a Yankin Macao …C0NTINUE READING >>>>