Peter Obi ya nuna takaicinsa kan rasuwar mutane yayin turmutsitsun karbar tallafi

Peter Obi, ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Party a zaɓen 2023, ya bayyana bakin cikinsa kan turmutsitsin da yayi sanadiyyar rasuwar mutane yayin rabon tallafin kayan abinci a Oyo, Anambra, da Abuja.

Kusan yara 40 ne suka mutu a wani hatsari yayin wani taron…

Peter Obi ya nuna takaicinsa kan rasuwar mutane yayin turmutsitsun karbar tallafi …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment