An shiga jimami bayan sanar da rasuwar yar majalisar wakilai, Hon. Adewunmi Onanuga a yau Laraba 15 ga watan Janairun 2025An tabbatar da rasuwar marigayar a yau bayan fama da rashin lafiya kamar yadda mai magana da yawun majalisar ya sanarOnanuga, wadda aka fi sani da “Ijaya”, ta yi…
Rai Baƙon Duniya: An Shiga Alhini bayan Mutuwar Yar Majalisar Wakilai a Najeriya …C0NTINUE READING >>>>