Rarara: Fitaccen Mawakin Siyasa a Arewa Zai Gina Masallacin N350m a Mahaifarsa …C0NTINUE READING HERE >>>
Fitaccen mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara ya tattago babban aikin alkairi na gina babban masallacin Juma’a a mahaifarsaAn rahoto cewa masallacin da mawaki Rarara zai gina a Kahutu da ke Danja, jihar Katsina zai lakume kusan Naira miliyan 350Gina masallacin na daga cikin ayyukan raya kasa da mawaki Rarara ke yi a Arewacin kasar, inda ya yi makamancin hakan a Kano
Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da…
>