Rarara Ya Tabo Tsuliyar Dodo, An ba Shi Wa’adi Ya Janye Kalamansa kan Shugaban Nijar

Ustaz Abubakar Salihu ya magantu kan kalaman Dauda Kahutu Rarara, wanda ya bukaci Janar Tchiani ya sauka daga mulkin NijarMalamin ya yi martani mai zafi, inda ya ba Rarara wa’adin mintuna 20 ya janye kalamansa kan shugaban kasar na NijarUstaz Abubakar ya jaddada bukatar zaman lafiya…

Rarara Ya Tabo Tsuliyar Dodo, An ba Shi Wa’adi Ya Janye Kalamansa kan Shugaban Nijar …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment