Rasha Ta Kai Harin Da Ya Hallaka Mutum Guda A Ukraine

washington dc — 

Harin da Rasha da kai Kyiv babban birnin Ukraine da makamai masu linzami da safiyar yau Juma’a ya hallaka akalla mutum guda tare da jikkata wasu 9, a cewar hukumomi.

Moscow tayi ikirarin cewa harin martani ne ga wanda Ukraine din ta kai cikin kasarta da makamai kirar…

Rasha Ta Kai Harin Da Ya Hallaka Mutum Guda A Ukraine …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment