Mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, ya yabawa rundunar sojojin Nijeriya, DSS, ‘yansandan Nijeriya da sauran jami’an tsaro bisa kokarin da suke yi na dakile barazanar tsaro.
Ribadu ya kuma ce sanya ido tare da hadin kan ‘yan Nijeriya ya taimaka…
Ribaɗu Ya Yaba Wa Sojoji, ‘Yansanda, DSS, Da Sauran Hukumomin Tsaro …C0NTINUE READING >>>>