Rikici ya ɓarke tsakanin gwamna a Arewa da mai martaba Sarki? Bayanai sun fito

Sarkin Ilorin, Mai martaba Alhaji Ibrahim Sulu-Gambari ya musanta rahoton da ke cewa ya samu saɓani da gwamnan Kwara, AbdulRahman AbdulRazaqMai taimakawa sarki na musamman, Dr. Mustala AbdulRaheem ya ce akwai zumunci mai kyau tamkar uba da ɗa tsakanin sarki da gwamnaBasaraken ya ce…

Rikici ya ɓarke tsakanin gwamna a Arewa da mai martaba Sarki? Bayanai sun fito …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment