An kashe akalla mutane uku, aka kuma kona gidaje da dama, da asarar dukiya mai yawa a karamar hukumar Karim Lamido a jihar Taraba sanadiyar wani rikicin cikin gida tsakanin membobin Ekilisiyar United Methodist Church, wace ta sake suna ta koma global Methodist Church.
Jalingo, Nigeria…
Rikicin Cocin United Methodist Ya Yi Sanadin Mutuwar Mutane Uku A Taraba …C0NTINUE READING >>>>