Majalisar Kolin Addinin Musulunci (NSCIA) ta bukaci gwamna Bala Muhammad ya dakatar da shirin kafa hedkwatar masarautar Sayawa a Tafawa Balewa NSCIA ta bayyana cewa matakin kafa hedkwatar masarautar a garin ba zai tabbatar da zaman lafiya a yankin ba, kuma zai iya tada rikici …
Rikicin Tafawa Balewa: Sarkin Musulmi Ya Bukaci Dakatar da Kafa Masarautar Sayawa …C0NTINUE READING >>>>